Kwanan baya, yayin taron manema labarai na ofishin yada labarai na majalisar gudanarwar kasar Sin, kakakin hukumar kwastam kuma daraktan sashen nazarin kididdiga, Li Kuiwen, ya gabatar da yanayin da kasar Sin ta shiga da fitar da kayayyaki daga kasashen waje.
Kara karantawa